
Zamfara State







Gwamnatin jahar Zamfara ta amince da sake kudi N250m don zuba hannun jarin da zai kawo wa jihar ci gaba. Tuni gwamnatin jihar ta sayi wani babban otal a Abuja

Hukumar 'yan sanda ta samu nasarar cafke wasu mutane 18 a Zamfara da ake zargi da tada tarzoma tare da lalata wassu dukiya ciki har da fadar Sarkin Shinkafi

Babbar kungiyar zamantakewa da siyasa, wato kungiyar tuntuba ta arewa (ACF), ta kwarmata cewa yanzu an koma amfani da rakuma wajen shigo da manyan makamai zuwa

The national chairman of the Arewa Consultative Forum (ACF) Audu Ogbeh, has claimed that terrorists in the country use ransom money to buy illegal weapons.

Sarkin Kauran Namoda a jihar Zamfara, Manjo Sanusi Muhammad Asha ya musanta ikirarin rundunra 'yan sandan jihar Katsina inda suka ce sune suka cece shi harinsa.

Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun mamaye kauyen Sabon Garin Tafkin Kazai a karamar hukumar Tsafe da ke jihar Zamfara tare da kashe wani sanannen mai siye da
Zamfara State
Load more