
Rabiu Kwankwaso Latest News







Aminu Ado Bayero ya ziyarci tsohon Gwaman Kano Rabiu Kwankwaso. A jiya ne aka yi sadakar uku na mutuwar Majidadin Kano (wanda daga baya ya koma Makaman Karaye)

Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila ya mika sakon ta’aziyya ga ahlin gidan Sheikh Ahmed Lemu da na Musa Sale Kwankwaso a kan babban rashi da suka yi.

A former governor of Kano state, Rabiu Kwankwaso has lost his father, Alhaji Musa Saleh Kwankwaso. The late Kwankwaso reportedly died on Friday 25, Dec 25.

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya mika ta’aziyya ga iyalan Sanata Rabiu Kwankwaso a kan mutuwar mahaifinsa, Musa Saleh Kwankwaso.

Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana bakin ciki game da rasuwar Musa Saleh Kwankwaso, mahaifin tsohon gwamna Rabiu Kwankwaso. Daily Nigeri

Sanarwar ta cigaba da cewa; "marigayi Alhaji Musa Saleh Kwankwaso shine mahaifin Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tsohon gwamnan jihar Kano. Ya rasubya bar mata biy
Rabiu Kwankwaso Latest News
Load more