
Nigeria Police Service Commission Latest News







Wata motar yan sanda da aka yi amfani da ita wajen kwasar masu zanga-zangar #OccupyLekkiTollGate da aka kama a ranar Asabar, 13 ga watan Fabrairu, ta tsaya cak.

Rundunar yan sanda a jihar Lagas ta damke wasu masu zanga-zangar adawa da bude hanyar tollgate mai taken #OccupyLekkiTollGate a ranar 13 ga watan Fabrairu.

Wani bata-garin soja ya sayarwa wani dan fashi bindigarsa kirar AK-47 kan kudi N300,000. Dan fashin ya bayyana yadda sojan da ke Maiduguri ya sayar masa da ita.

'Yan sandan jihar Legas sun samu nasarar cafke wasu bata-gari da ake zargi da aikata fashi da makami. Wanda ake zargin yace rashin aikin yi ya tilasta shi fashi

'Yan sanda a jihar Zamfara sun samu nasarar kwato wasu mutane biyar da aka sace, ba tare da biyan fansa ba. Hakazalika sun kwato wasu shanu 11 da ake sace.

'Yan sanda a jihar Kaduna sun samu nasarar kame wasu bata-gari da zargin satar motoci. Sun kwato motoci biyu tare da damke masu aikata mummunan laifin satan.
Nigeria Police Service Commission Latest News
Load more