
Department Of State Security Service (Dss)







Mun ji cewa wasu Jami’an DSS 2 da ‘Yan kungiyar IPOB 21 sun mutu a Enugu. Emma Poweful na IPOB ya ce sun rasa mutane 21 a harin da DSS su ka kai masu a jiya.

Bayan zargin wani gwamna da zama kwamandan Boko Haram, hukumar DSS ta sake gayyatar tsohon mataimakin shugaban babban bankin Najeriya, Dr Obadiah Mailafiya.

There are indications that the Department of State Security is not through with a former deputy governor of the Central Bank of Nigeria (CNB) Obadiah Mailafiya.

The former director of the Department of State Services (DSS), Mike Ejiofor, has said that replacing service chiefs will not solve the security challenges.

Jami'an rundunar tsaron farin kaya ta DSS sun hana 'yan jarida shiga dakin taron fadar shugaban kasa inda a ciki ne ake tuhumar shugaban EFCC, Ibrahim Magu.

‘Dan ta’addan Boko Haram da ya bukaci N500m a hannun hukumar DSS bai yi nasara a kotu ba. Konduga ya na zargin DSS da toye masa hakki.
Department Of State Security Service (Dss)
Load more