Donald Trump

Ta tabbata: An kaddamar da shirin tsige Donald Trump
Ta tabbata: An kaddamar da shirin tsige Donald Trump

Ta tabbata jam'iyyar adawa ta Democrat ta kaddamar da shirin tsige shugaban kasar Amurka Donald Trump a bisa tanadi na shari'a kan zargin da ake masa na neman gwamnatin kasar Ukraine ta bata sunan abokin hamayyarsa na siyasa.

Mailfire view pixel