Nigerian Latest news

Ondo State News Today

Yan bindiga sun yi garkuwa da wani babban jigon APC
Yan bindiga sun yi garkuwa da wani babban jigon APC

Rahotanni sun kawo cewa yan bindiga sun yi garkuwa da wani dan jam’iyyar All Progressives Congress (APC), James Ajulo a jihar Ondo. Ajulo ya kasance shugaban jam’iyyar mai mulki a Akungba-Akoko a karamar hukumar Akoko ta kudu maso

Mailfire view pixel