
Hadi Sirika







The minister of aviation, hadi Sirika, on Tuesday, October 27, revealed to journalists that Nigeria Air, the national carrier, will be delivered before 2023.

Wani daga cikin Ministocin kasar nan ya yi gwaji sau 10 domin gano ko ya na dauke da COVID-19. Ya ce sau 10 ana yi masa gwajin amma ba a samu ya na da cutar ba.

Gwamnatin tarayya ta yi gagarumin garambawul a hukumar jirgin sama na Najeriya (NCAA), a ranar Laraba, 2 ga watan Satumba, ta kuma kori wasu manyan daraktoci.

A wannan karo mun kawo maku shekarun Ministocin Buhari, daga Pantami har Sabo Na Nono mai shekara 74. Za ku ga shekaru da kujerun da duka su ke rike da su.

Ana binciken A. Yari da Amadu Fintiri a kan saba dokokin COVID-19 a Najeriya. Sabawa dokar COVID-19 zai iya jawowa Fintiri da Yari zama a kurkuku inji Gwamnati.

Gwamnatin Muhammadu Buhari za ta ba Ministoci N20.4 domin yin wasu ayyuka. An cinma hakan ne bayan taron Shugaban kasa da Ministocin Tarayya na ranar Laraba.
Hadi Sirika
Load more