
Kwankwasiyya Movement







Kano state government has set up a committee to assess all the abandoned 5km road projects awarded by the former governor of the state, Senator Rabiu Kwankwaso.

Kwankwasiyya ta rubuta takardar korafi tare da kalubalantar gwamnatin jihar Kano da kuma majalisar dokokin jihar kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito.

Gidauniyar Kwankwasiyya, ta tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ta bayyana damuwarta bisa yadda gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ya yi fatali

Wani tsohon hadimi na musamman ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jahar Kano kan kawata birane, Hashim Sulaiman Dungurawa, ya ce bai yi danasanin yasar da tsohon ubangidansa da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ba.

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon Sanata na jhar, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya jagoranci bude wani gidan siyar da abinci mai suna Moa Restaurant a unguwar maitama da ke babban birnin tarayya...

Injiniya Abba ya ce dashi da uban tafiyar, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso da sauran masu ruwa da tsakin duk suna a Abuja a wannan lokaci da Kwarad Aminu ya yi tattakin.
Kwankwasiyya Movement
Load more