Nigerian Latest news

Super Eagles

Ahmad Musa zai koma West Brom
Ahmad Musa zai koma West Brom

Shararren dan wasan kwallon kafa na Najeriya Ahmad Musa, zai koma kungiyar kwallon kafa ta West Brom na gajeren lokaci. Ana shirin gwaje-gwaje don zuwansa.

Online view pixel