Niger State News Today

Cutar Sankarau ta kashe mutane 8 a jihar Niger
Cutar Sankarau ta kashe mutane 8 a jihar Niger

Shugaban hukumar lafiya na jihar Niger, Usman Ndanusa, ya tabbatar da mutuwar mutane takwas, wanda cutar Sankarau ta kashe a karamar hukumar Borgu da ke jihar Niger. Mista Ndanusa, wanda ya ke likita, shine ya bayyana hakan a...

Mailfire view pixel