
Kaduna State







Wasu wadanda ake zargi 'yan bindiga ne sun karbe wani jami'in 'yan sanda a Kafanchan. An gano gawarsa yayin da aka gano cewa sun sace bindigarsa kirar AK-47.

Hedkwatar tsaro ta dakarun sojin Najeriya ta ce sojin sama na rundunar Operation Thunder Strike ta ragargaza 'yan bindiga masu tarin yawa a dajin Chikwale da.

Gwamnatin jihar Kaduna ta amince da bude makarantun gaba da sakandare na jihar a ranar Litinin, 25 ga watan Janairun 2021 a fadin jihar bayan tamtancewarta.

Amid the spread of COVID-19, Ahmadu Bello University (ABU) has announced that its earlier resumption date scheduled for Monday, January 25, has been suspended.

Gobara ta tashi a barikin sojojin Najeriya da ke Zaria a Jihar Kaduna inda ta lalata wasu kadarori, Premium Times ta ruwaito. Ba a tabbatar ko gobarar ta yi san

An dade ana kiraye-kirayen neman a sake fasalin mulki da tsara gudanar da gwamnatin Nigeria. Shugabanni da jagororin al'ummar yankin kudu sun kafe akan cewa hak
Kaduna State
Load more