
Kashim Shettima Latest News







Tsohon Gwamnan jihar Borno ya ya yarda lallai ya zabo Magajin da ya fi shi. Kashim Shettima ya bayyana haka ne wajen gabatar da takarda a garin Birnin Kebbi.

Sanata Kashim Shettima ya rokawa Zulum Aljannah saboda aikin da ya ke yi. Sanatan ya roki Allah ya yi Zulum sakayya da gidan Aljannah bayan gina Firamari.

An kidime bayan an samu labarin annobar cutar Coronavirus a Kauyen Borno a daidai lokacin da ake fama da annobar cutar COVID-19 a Najeriya da sauran kasahe.

A coalition of civil rights groups claims there is a plot by some chieftains of the ruling All Progressives Congress (APC) against Senator Kashim Shettima.

Sanata Kashim Shettima ya magantu a kan rikicin sarautar Kano inda har ya nuna hoton kabarin Marigayi tsohon gwamnan Kano, Abubakar Rimi da ya taba barazanar tsige Ado Bayero.

An kai manyan motocin rusau bakin kasuwar, yayin da jami'an tsaro suka rabu kansu a kusurwoyin kasuwar gabanin fara rusau din. Matasa, cikin yanayi fushi da damuwa, sun tsaya daga gefe suna kallon yadda ake baje tebura da shagunan
Kashim Shettima Latest News
Load more