Nigerian Latest news

Aso Rock News

Yanzu Yanzu: Oyo-Ita ta yi zuwan bazata a Aso Rock
Yanzu Yanzu: Oyo-Ita ta yi zuwan bazata a Aso Rock

Shugaban ma’aikatan tarayya wacce ke tsaka mai wuya, Misi Winifred Oyo-Ita, a ranar Laraba, 21 ga watan Agusta ta yi bayyanar bazata a fadar Shugaban kasa da ke Abuja. Fadar Shugaban kasa na shirin rantsar da sabon majalisa a yau.

Mailfire view pixel