Atiku Abubakar Latest News

Hukuncin kotun koli: Atiku ya bawa gwamnan jihar Imo muhimmiyar shawara
Tsohon mataimakin shugaban kasa AAtiku Abubakar yayi kira ga Emeka Ihedioha da kuma jam'iyyar PDP da su rungumi hukuncin kotun koli na yadda aka shafe nasararsa a zaben shugabancin jihar Imo.
Supreme Court ruling: Why sacking of Ihedioha was unexpected - Atiku Abubakar
Atiku Abubakar has described the Supreme Court judgment which sacked PDP candidate, Emeka Ihedioha, as governor of Imo state as a verdict that must be accepted since the decision of the court is final.
Just in: Are Atiku, Tinubu meeting to form a new party ahead of 2023? Jonathan’s former minister Maku speaks
Labaran Maku, a former minister of information in the administration of Goodluck Jonathan, has denied involvement in the reported plan by ex-vice president, Atiku Abubakar, and notable politician, Bola Tinubu, to form a new party.
Jita - jitar kafa sabuwar jam'iyya: Atiku ya yi bayani a kan haduwarsa da Tinubu, Osinbajo da Kyari
An hangi Atiku, dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP a zaben 2019, yana hira cikin raha da manyan 'ya'yan jam'iyyar APC yayin halartar daurin auren. Manyan 'yan siyasan da suka samu halartar wajen bikin sun hada da tsohon