
Yobe State News Today







Buni, the governor of Yobe state has sent 233 indigenes abroad for different professional courses. The trip is a sponsorship that will see them study in India.

Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Yobe, ASP Dungus Abdul-Kareem, ta ce bincikensu ya tabbatar musu da cewa matashiyar ta kwankwadi miyagun kwayoyi a dakin da

Shugaban sashen yada labaran soji, Manjo Janar John Enenche ya ce yanzu Boko Haram bata da iko da kowanne gari a fadin kasar nan, musamman a arewa maso kudancin

Rundunar 'yan ta'addan Boko Haram sun kai wa sojojin Najeriya hari a wani yankin jihar jihar Yobe. A harin kashe sojoji 13 an kuma raunata da yawa daga cikinsu.

‘Yan ta’addan kungiyar Boko Haram sun sake kai wa Jihar Yobe mummunan hari jiya. An kona makaranta da dakin jinya a Garin Gujba amma Sojoji sun buda masu wuta.

Rundunar 'yan sandan jihar Yobe ta cafke wasu mutum 4 da ake zargi da hannu a mutuwar wata budurwa mai shekaru 18 a masaukin bakin gwamnatin jihar Yobe da ke.
Yobe State News Today
Load more