
Kannywood Latest News







Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood, Maryam Booth, ta tabbata a gwarzuwar jarumar Africa Movie Academy Awards. Maryan Booth ta samu nasarar ne sakamakon.

Fitacciyar jarumar masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Rahama Sadau ce mutum ta hudu da ta fi tashe a intanet a shekarar 2020 a kasar Najeriya.

Fitaccen jarumin masana'antar fina-finan hausa, Nuhu Abdullahi, ya angwance da kyakyawar amaryarsa Siyama. An daura auren kamar yadda addinin Musulunci ya.

A yau Juma’a , 4 ga watan Disamba ne za a daura aure tsakanin jarumin Kannywood Nuhu Abdullahi da amaryarsa Jamila Abdulnasir a babban masallacin Alfurqan Kano.

Wata kotun majistare a jihar Kano ta sallami shari'ar da take yi wa Naziru M. Ahmed wanda aka fi sani da sarkin waƙa bayan ya nemi afuwar gwamnatin Ganduje.

Tauraruwar fim din Hausa, Rahama Sadau ta bayyana cewa wannan shekara ta 2020 ta zo da tarin kalubale na korona, karyewar tattalin arziki da kuma rashin tsaro.
Kannywood Latest News
Load more