Nigerian Latest news

Muhammadu Buhari Latest News

Buhari ya shiga ganawar sirri da shugabannin tsaro
Buhari ya shiga ganawar sirri da shugabannin tsaro

Rahotanni sun bayyan cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawar sirri da shugabannin tsaro a fadarsa dake Aso Rock a Abuja. An gano cewa ya shiga taron da shugabannin tsaron ne ana sauran sa'o'i kadan ya daga zuwa birnin

Mailfire view pixel