
Nigerian Drug Law Enforcement Agency (Ndlea)







Hukumar NDLEA a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke birnin Abuja, ta kama wani mutumi wanda ya shigo kasar don shirye shiryen bikinsa da miyagun kwayoyi.

The Drug Law Enforcement Agency in Abuja has caught a man who is in the country in preparation for his wedding. The man, identified as Elechi Adendu Kingsley.

Kwamandan hukumar kula da hana fataucin kwayoyi na Kano Ibrahim Abdul, ya ce nauyin miyagun kwayoyin da aka kama a hannun mutane 92 din ya kai kilogram 987.

The police in India have arrested four Nigerians for the possession of a banned substance worth N54 million. They were arrested in Nala Sopara, a town in India.

Honarabul Miriam Onuoha ta na so a rika amfani da wiwi wajen bincike. Idan har an yi na’am da wannan kudiri, gwamnati za ta halattawa masu bincike amfani wiwi.

Da yake magana da manema labarai a ranar laraba, Alfred Adewunmi, kwamandan hukumar NDLEA na jihar Kogi,ya ce gonar mai kimanin tsawon kilomita huɗu sun gano in
Nigerian Drug Law Enforcement Agency (Ndlea)
Load more