Latest news

Boko Haram news

Yanzu Yanzu: An hallaka sojoji 17 a gabar kasar Mali
Yanzu Yanzu: An hallaka sojoji 17 a gabar kasar Mali

Mun samu cewa wani mummunan harin kwanton bauna a ranar Larabar da ta gabata ya salwantar da rayukan dakarun sojin kasar Nijar 17 a kan iyaka ta gabar kasar Mali yayin aka nemi 11 aka rasa bayan kwana guda da aukuwar harin.

Mailfire view pixel