
Yusuf Buhari







Muhammadu Buhari ya kaddamar da wani aikin wutar lantarki a makarantar Arewacin Najeriya. FUAM ce Makaranta ta biyu bayan BUK da aka hada wa wannan tashar.

An nada sabuwar Darektar Hukumar NAPTIP ba tare da an bi abin da doka ta ce ba. Za ku ji yadda Shugaba Buhari ya yi fatali da dokar kasa wajen wannan nadi.

Babban Hadimin Buhari ya yi wa ‘Yan Najeriya albishirin Shugaban kasa. Ya nuna zaman Buhari da Shugabannin tsaro ya na daf da haihuwar ‘da mai idanu a yau.

Tsohon Alkalin Alkalai ya sha kashi a kotu a shari’arsa da Gwamnati. Wani Lauya ya na ikirarin an hana tsohon Alkalin Alkalan kudin sallamarsa daga bakin aiki.

Atiku Abubakar ya riga Shugaba Buhari yi wa Sanata Aliyu M. Wammako ta’aziyyar ‘Diyarsa. Buhari ya aikawa Sanata Wammako ta’aziyyar rasuwa ne a ranar Lahadi.

‘Yan Najeriya su sa tsammanin ganin karin farashin litar fetur. ‘Yan kasuwa sun gargadi mutanen Najeriya su kara shiryawa karin kudi nan gaba kadan a bana.
Yusuf Buhari
Load more