Latest news

Yar Wasa

Ta tabbata: Zidane ya maye gurbin Solari a Real Madrid
Ta tabbata: Zidane ya maye gurbin Solari a Real Madrid

Watanni 10 bayan ya bar kociyan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Zidane ya sake dawowa a matsayin sabon kociyan kungiyar da zai maye gurbin Santiago Solari, wanda ya jagoranci kungiyar na tsawon watanni 5 kacal. Zidane, tsoho

Mailfire view pixel