Yar Shugaban Kasa Zahra Buhari

Da duminsa: Buhari ya tashi daga Abuja zuwa Liberia
Da duminsa: Buhari ya tashi daga Abuja zuwa Liberia

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya tashi zuwa Liberia domin halartar bikin taya kasar murnar bikin cika shekaru da 172 da samun 'yanci da kuma karbar wata kyauta ta musamman. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa mai dauke da

Mailfire view pixel