Yar Makaranta

WAEC ta nada sabon rijistara
WAEC ta nada sabon rijistara

Ya kara zurfafa karatu a bangarorin ilimi daban-daban a jami'o'i da ke kasar Indiya da Ingila. Ya yi aiki a ma'aikatar Ilimi, matasa, wasanni da al'ada a Banjul, kasar Gambia, daga shekarar 1990 zuwa 1991 kafin daga bisani ya fara

CONUA: Rudani, kungiyar ASUU ta samu kishiya
CONUA: Rudani, kungiyar ASUU ta samu kishiya

Ma'aikatar kwadago da aiyuka ta tabbatar da karbar takardar neman yin rijista daga wa wata kungiyar malaman jami'o'i mai lakabin CONUA wacce aka kirkira daga cikin kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU). A wata hira da shi ta wa

Mailfire view pixel