
Yan Luwadi Latest News







Wasu mata biyu da suka yi auren jinsi, watau yan madigo sun shiga bakin jama’a bayan guda daga cikinsu wanda ita ce ‘matar’ ta dirka ma dayar wanda ita ce ‘mijin’ alburusai har sau 11 da nufin kasheta saboda laifin cin amana

Mun samu labari cewa a jiya aka yi ram da wanda ya lalata kananan yara fiye da 30 a Neja. Jami’an ‘yan sanda na jihar Neja sun damke wannan Mutumi ne da laifin saduwa da Alamjirai a wata Makaranta.

Majiyar Legit.ng ta ruwaito dalibai da dama na makarantar allon dake unguwar Arkilla a cikin garin Sakkwato sun tabbatar da cewa malaminsu mai suna Murtala Muade ya sha yi musu fyade, haka zalika sun ce yana bayar da hayarsu ga ya

Dazu mu ka ji cewa wani Shehi da aka damke yana lalata da Maza yace Shaidan ne yayi masa muguwar huduba. Yanzu ‘yan sanda sun yi ram da wannan mai lalata da Maza har su kamu da HIV yana ba su N2, 000.

Dansanda Ayorinde yace laifin da ake tuhumar faston da aikatawa ya saba ma sashi na 261 na kundin hukunta manyan laifuka na jahar Legas, wanda idan aka tabbatar da laifin akansa, kotu na da ikon daureshi daurin rai da rai.

Legit.com ta ruwaito da wannan ne Yansanda suke tuhumar Abdullahi da laifin biya ma kansa bukata ta hanyar da bata dace ba, dukkaninsu mutane biyu da abin ya shafa mazauna garin Rogo ne, cikin karamar hukumar Rogo ta jahar Kano.
Yan Luwadi Latest News
Load more