
Yan Fyade Latest News







Na’urar CCTV ta raba gardamar zargin aikata fyaden da ake yi wa wani mutumi a garin Sepele, jihar Delta. Yanzu ana shirin kai karar zuwa ofishin CID da ke jihar

Jami'an yan sanda a jihar Taraba sun cafke wani tsohon najadu da ya saci yarinya yar shekara 11 inda yake lalata da ita da kuma bayar da ita haya ga wasu mazan.

Dazu nan mu ka ji labarin wasu kattin kawai da su ka hadu su na yi wa karamar yarinya fyade a Kaduna. Akalla maza 5 aka kama sun yi wa mai shekara 10 fyade.

Za ku ji abin da ya kamata ka sani game da sabon kudirin hana Malaman Jami’a lalata. Mun kawo abubuwa 10 da kudirin haramta lalata da ‘Yan makaranta ya kunsa.

Wani mutum mai shekaru 40 mai suna Edet Imoh, ya amsa laifin da ake zarginsa a gaban 'yan sandan jihar Legas. Ya tabbatar da cewa yayi lalata da diyar makwabci.

Labari ya zo mana cewa an kama Matar da ta bankawa mafitsarar yarinyarta wuta. Yemi Awolola ma’aikaciya da ke aiki da kamfanin man fetur na Najeriya watau NNPC
Yan Fyade Latest News
Load more