Yan Fashi Da Makami

'Yan sanda sunyi nasarar kashe 'iblis'
'Yan sanda sunyi nasarar kashe 'iblis'

Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Ribas a ranar Litinin sun kashe wani gawurtaccen mai garkuwa da mutane mai suna Ekweme Brown da ake yi wa lakabi da Lucifer wato Iblis. Lucifer dan asalin kauyen Egamini Rundele ne a kara

Mailfire view pixel