
Video Of Abubakar Shekau







Ahmad Salkida, wani dan jaridan da ya shahara da alaka da Boko Haram yace kada a yaudaru da sanyin da Shekau yayi a sabon faifan bidiyo da ya saki wanda ke nuna gayiyansa. Shekau ya saki sabuwar bidiyo inda yace ya gaji kuma.

A cikin bidiyon Shekau ya kasa boye damuwar shi, akan harin da ake kawo musu, da kuma asarar mutanen sa da yake ta faman yi. Cikin murya mai ban tausayi, Shekau ya roki magoya bayan sa dasu dauki makamai su cigaba da taimaka masa

Shugaban kungiyar jama’atu ahlus sunnanli da’awati wal jihad wanda akafi sani da Boko Haram ya saki wani sabon faifan bidiyo ind aya bayyana cewa shi fa ya gaji da wannan masifa, ya kosa ya mutu kawai ya shiga Aljannah.

Bincike da BBC ta gudanar, na kididdigar rahotannin hare haren ta'addanci a 2016 da 2017, ya nuna cewa, kungiyar kara karffi tayi maimakon durkushewa, duk da kudi da ake ware wa domin tsaro a shekarun nan. Kungiyar ta kashe akalla

Boko Haram leader Abubakar Shekau has made an appearance in a fresh video which was released on January 2, 2018 and claimed responsibility for attacks on Maiduguri, Damboa and Gamboru during the festive season.

Rahotanni sun kawo cewa shugaban kungiyar yan ta'addan Boko Haram, Abubakar Shekau ya bayyana a sabon bidiyo da aka saki a yau, 2 ga watan Junairu, 2018.Yayi magana cikin harshen Hausa a sakon bidiyon mai mintuna 31.
Video Of Abubakar Shekau
Load more