Latest news

Siyasar Najeriya

Na ga makwancin Atiku a fagen zabe - Buhari
Atiku bai taba cin galabar zabe a kai na ba - Buhari

Yayin kalubalantar korafin Atiku na rashin amincewa da sakamakon zaben shugaban kasa da ya gudana a ranar 23 ga watan Fabrairun 2019 shugaban kasa Buhari cikin bugun gaba na fifiko ya ce Atiku bai taba cin galabar zabe a kansa ba.

Mailfire view pixel