
Shugaban Sojojin Najeriya







Shugaban sashen yada labaran soji, Manjo Janar John Enenche ya ce yanzu Boko Haram bata da iko da kowanne gari a fadin kasar nan, musamman a arewa maso kudancin

A yau ne Gwamna Nyesom Wike ya shiga sahun masu kiran a tsige Hafsun Sojojin Najeriya. Wike ya ce akwai bukatar gwamnati ta kawo sababbin jini da dabarun yaki.

Tsohon ‘Dan siyasar Arewa, Dr. Junaid Mohammed ya yi wa Muhammadu Buhari raddi na cewa rashin tsaro ya ragu. Mohammed yace shugaban kasar ya gaza kare al'umma.

Sojojin Najeriya sun hallaka ‘Yan ta’adda fiye da 2, 400 a shekarar da ta wuce. Femi Adesina ya ce a daidai wannan lokaci an kama marasa gaskiya har 1, 900.

Hedkwatar Tsaro ta Najeriya ta ce sojoji sun kashe yan ta'addan kungiyar Boko Haram 63 a jihar Yobe cikin mako daya sakamakon gumurzun da suka rika yi da dakaru

Dakarun Sojojin Najeriya sun ce sun ci kasuwa a Jihar Yobe. Kakakin DHQ ya ce rundunar Sojojin kasa tana cigaba da samun galaba a kan ‘Yan ta'addan Boko Haram.
Shugaban Sojojin Najeriya
Load more