
Shugaban Matasan Arewa







Kungiyar Arewa Youth Initiative for Peace and Good Leadership ta kirayi shugabannin rundunoni da shugaba Muhammadu Buhari ya nada da su zama masu riko da amana.

Mun kawo labarin wasu Masoya da su ka tuna soyayyar da su ka caba a Twitter. Wadannan ‘Yan mata sun tuna da tsofaffin Samari da su ka yi, wanda yanzu sun rabu.

Kungiyar nan ta Coalition of Northern Elders for Peace and Development ta bayyana cewa Arewa na bukatar shekaru fiye da 100 kafin a ga karshen matsalar tsaro.

Kungiyar matasan arewa, mai suna Northern Youth Leaders Forum (NYLF), ta bayyana jerin sunayen yan siyasan da suke tunanin marawa baya don zama shugaban kasa.

Ministan kimiyya da fasaha na kasa, Dr. Ogbonnaya Onu ya yi wa matasa alkawarin aiki yi. Minista ya ce Matasan Najeriya za su samu abin dogaro a karkashin ESPWP

A cewar wasu daga cikin matasan, sun shirya zanga-zangar ne bayan sun gano cewa Sanata Sani ya toshe duk wata kafar sadarwa da za'a tuntubarsa sannan kuma bai k
Shugaban Matasan Arewa
Load more