Shirin Fim

Hotunan jaruman Indiya 10 mafi arziki da tarin dukiya
Hotunan jaruman Indiya 10 mafi arziki da tarin dukiya

Kamar yadda masana'antar fina-finan Indiya take ci gaba da habaka musamman hauhawar adadi na masoya, inganci da kuma kudaden shiga da suke samarwa da sauransu. Dandalin fina-finan na Indiya mai sunan Bollywood ya shahara a duniya.

Mailfire view pixel