
Sheikh Dahiru Usman Bauchi Latest News







Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya barranta kansa da ikirarin Dr Obadiah Mailafia inda yace yana goyon bayan ikirarinsa na cewa wani gwamnan arewa ne kwamandan BH.

Fitaccen shehin Malamin darikar tijjaniyyah, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya shawarci gwamnonin yanki Arewacin Najeriya da su daina tsangwamar tsarin almajiranci.

Shugaban kungiyar Izala zai fara shirin maka gidan jaridar da ta buga labarin mutuwarsa a kotu. Rade-radin mutuwar ra sa Lauyoyin Abdullahi Bala Lau wannan.

Babban malamin Musulunci kuma Shugaban darikar Tijjaniya a Najeriya, Sheikh Dahiru Bauchi, ya bayyana cewar a jahar Bauchi zai gudanar tafsirinsa na azumin bana

Mohammed Atiku Abubakar ya ce karya ake yi masa da aka ce ya mikawa Gwamna Bala hannuna a filin jirgi. Mohammed Atiku ya ce gaisawa kurum su ka yi da baki.

Babban malamin addinin musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya bukaci jama’ar kasar da su daina musafaha a tsakaninsu domin guje wa kamuwa da cutar Corona.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi Latest News
Load more