
Sheikh Ahmed Gumi Latest News







Fitaccen Malamin addinin Musuluncin nan, Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, yayi gargadi akan cewar Najeriya na iya rabewa gida biyu kuma yankin arewa ne za su fi shan wahala. Malamin ya ce rikici zai balle a arewa idan hakan ta...

Legit.ng ta ruwaito Malam Tukur Mamu ne ya sanar da rasuwar Maryam cikin wata sanarwa daya fitar da sanyin safiyar ranar Litinin, inda yace Maryam ta rasu ne sakamakon kamawu da cutar sikila.

A wani tafsiri da Marigayi Sheikh Dr. Abubakar Mahmud Gumi (Allah ya gafarta masa) da jimawa an jiyo muryar Malamin yana magana akan hukuncin wanda ya ce an yiwa annabi sihiri. Shahararren Malamin ya ce, "Kowanne littafi dake...

Wata kungiya mai fafutukar tabbatar da zaman lafiya da taimakon marayu a Kaduna mai suna "Manufa Charity Foundation" ta karrama sanannen malamin nan mazaunin Kaduna da lambar girma wato Dr Ahmad Gumi, sakamakon jajircewar shi...

A yayin zaman tattaunawa, Gumi ya nanata ma Tinubu matsalolin da ka iya faruwa idan har gwamnatin Buhari ta cigaba da rike Zakzaky duk da rashin lafiyar da yake fama dashi, ga shi kuma wasu kotuna sun bada umarnin a sakeshi.

Shahararren malamin addinin Musuluncin nan na jihar Kano, kuma limamin Masallacin Sahaba, Sheikh Muhammad Bin Uthman, ya ce duk wani mutumi da ya fito ya ce azumin 'Sittu Shawwal' bidi'a ne, ya fada ne kawai saboda jahilci...
Sheikh Ahmed Gumi Latest News
Load more