
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii Latest News







Former governor of Kano state, Rabiu Musa Kwankwaso, said that Governor Abdullah Ganduje harbours a pathological hatred for the Kano traditional institution.

A jiya Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana game da tsige Muhammadu Sanusi II, ya ce karya Ganduje yake yi, babu abin da ya hada tsige Sanusi da ya yi da Jonathan.

A jihar Kano, Hisbah ta kama mutane 43 da laifin tallata kayan barasa da zaman banza. Daga cikinsu an masu HIV 14, sai 29 su na saida giya da kwayoyi a Kano.

Governor Umaru Ganduje on Tuesday, December 15, explained that he sacked Alhaji Muhammadu Lamido Sanusi as the Emir of Kano to spite Goodluck Ebele Jonathan.

Idan ba'a manta ba, a watan Afrilu na shekarar 2014 ne shugaban kasa na wannan lokacin, Goodluck Jonathan, ya sauke Sunusi daga muƙamin sa na gwamnan babban ban

Sultan Abubakar Saad II ya tada tawagar Sarakuna zuwa Borno, ya yi magana da babbar murya. Za ku ji duk abin da Sarkin Musulmi ya fadawa Gwamna Babangana Zulum.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii Latest News
Load more