
Sani Abacha







President Buhari said a memorandum of understanding will be signed by Nigeria and the United States for another $300 million about N108 billion of the money looted to be sent back to Nigeria.

The family of General Sani Abachi, Nigeria’s late former head of state, has locked horns with Mohammed Adoke, a former justice minister in the government of Goodluck Jonathan over alleged false claims by the latter.

Mun ji cewa Gwamnati ta gano yadda aka bankado wasu Dala biliyan 2.4 na kudin da aka sace a Gwamnatin Abacha a lokacin da tsohon shugaban kasar na Soji.

Fitaccen mawakin nan da ake kira da Skiibii ya bayyana abinda ya tabbata cewa zai faru da ace a lokacin mulkin tsohon shugaban Janar Sani Abacha ne ake kashe 'yan Najeriya a kasar Afrika ta Kudu...

A ranar 28 ga watan Agusta ne jaridar Premium Times ta wallafa rahoton cewa manjo janar Magashi (mai ritaya) ya saci makudan kudi tare da boye su a bankunan kasashen waje, a irin salon da Abacha da sauran mukarabban gwamnatinsa su

Janar Domkat Bali ya na ganin gaba da hassada ta sa Shugaba Babangida ya kashe Vatsa. Bali ya tona asirin Janar Babangida na kashe Amininsa a daidai lokacin da ya cika shekaru 78 a Duniya.
Sani Abacha
Load more