
Sanata Kwankwaso Latest News







Mai magana da yawun masarautar Karaye, Haruna Gunduwawa ne ya sanar da hakan a ranar Alhamis 26 ga watan Nuwamban shekarar 2020 kamar yadda Legit.ng ta ruwaito.

Gwamna Abdullahi Ganduje ya tuna da tsohon Mai gidansa yayin da ya kara shekara. Gwamna Ganduje ya aika wa Sanata Kwankwaso sakon cika shekara 64 a jarida.

agoran akidar Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaddamar da wata sabuwar makaranta da ya ginawa makiyaya a garin Munture na karamar hukumar Rano.

Jagoran adawa Rabiu Musa Kwankwaso ya tara dinbin Hausawa, ya yi wa PDP baran kuri’u a Ondo. Babban ‘Dan siyasar ya yi kira ga ‘Yan Arewa da ke Ore su zabi PDP.

Mun kawo maku jerin manyan mutanen da ake ji da su da-dama su ka samu halartar daurin auren Turaki Aliyu Atiku Abubakar da Fatima Nuhu Ribadu jiya a garin Abuja

Ambasada Wali ya ce dole ne abi kundin tsarin mulkin jam’iyyar PDP wanda jama’ar da aka samu a basu damar zabar wadanda suke so ba wai wani ya yi kutse ba.
Sanata Kwankwaso Latest News
Load more