
Sabon Shafi A Kannywood Latest News







Abubakar Maishadda furodusa ne a masana’antar fina-finan Hausa. Shine mashiryin fina-finan ‘Hauwa Kulu’ da ‘Mariya’ da sauransu. Maishadda ya bayyana cewa ra’ayin shi na shiga masana’antar kannywood ta fara ne tun yana karami...

Sanannen abu ne idan aka ce masana'antar Kannywood waje ne mai dumbin mutane da ke aiki, musamman a Arewacin Najeriya. A shekaru kadan da suka wuce, masana'antar ta shiga matsanancin hali, inda har wasu ke zargin zata durkushe...

Haka zalika anyi fadace-fadace tsakanin jarumai da dama a masana’antar Kannywood wanda hakan ya jawo tashin-tashina da yawa. Ga wasu daga cikin manyan abubuwan da suka faru guda shida...

Sananniyar jaruma Halima Yusuf Atete za za zama amarya a watan Janairu mai zuwa na shekarar 2020, wata kwakwarar majiya ta tabbatar wa da mujallar fim. Ba tun yau ba ake maganae auren jarumar, amma sai magana ta kankama sai kuma a

Daya daga cikin jaruman fina-finan Kannywood wanda ya dade yana taka muhimmiyar rawa a masana’antar, ya bayyana cewa rashin sanin ciwon kai da rashin girmama juna, a matsayin abubuwan da suka fi komai ci mai tuwo a kwarya...

A wata tattaunawa da yayi da BBC, fitaccen jarumi kuma mawaki a masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood, Ado Gwanja yayi bayani dalla-dalla akan abubuwan da suka shafi rayuwarshi...
Sabon Shafi A Kannywood Latest News
Load more