Nigerian Latest news

Sabon Farashin Man Fetur

Kasashen nahiyar Afrika 5 da suka fi samun cigaba
Kasashen nahiyar Afrika 5 da suka fi samun cigaba

Majalisar dinkin duniya ta ware wasu abubuwa da take amfani da su a matsayin ma'auni na cigaban kasa ko akasin haka. Dukkan wadannan abubuwa sun dogara da tattalin arzikin kasa, wanda shine ke kawo cigaban mutane da kuma kasa.

Mailfire view pixel