
Muhammadu Sa'ad Abubakar







An fara sauraron shari’ar wanda ake zargi da yi wa Annabi Muhammad SAW batanci. a Kano. Masu batanci ga Manzon Allah sun daukaka kara bayan yanke hukuncin kisa.

Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa'ad ya bayyana cewa yadda albasa ta yi tsada ya tabbatar da girman wahalar tattalin arzikin da ake ciki a yanzu a Najeriya.

A jiya Majalisar Sarkin Musulmi ta kai korafin wani Fasto gaban Jami’an tsaro, NSCIA ta kai korafi gaban shugaban ‘yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu da DSS.

Sultan Abubakar Sa’ad ya fito ya yi kira da babban murya ga Buhari, Sojoji da mutanen kasa. Sarkin Musulmi ya ce Shugaban kasa Buhari ya yi amfani da dattaku.

Mun kawo maku jawabin marigayi mai martaba sarkin Zazzau lokacin da mai martaba sarkin Kano ya kai masa ziyarar farko a matsayin sarkin Kano a farkon bana.

A makon nan Sarakunan Arewa sun yi zama game da kashe-kashen Jihar Kaduna. Sarakan sun ce rashin jituwa, zaman kashe wando sun taimaka wajen hura wutar rigimar.
Muhammadu Sa'ad Abubakar
Load more