Nigerian Latest news

Russian News

Tsaraba 10 da Buhari ya dawo da su daga kasar Rasha
Tsaraba 10 da Buhari ya dawo da su daga kasar Rasha

Kasar Rasha ta amince da bukatar Najeriya na saka hannu wajen tashin kamfanin sarrafa karafa na Ajaokuta. Ana sa ran kamfanin mai girman kasa kilomita 60km zai ke samar da ton miliyan 10 na karafa daga cibiyoyi 40 da ke cikinsa.

Mailfire view pixel