
Robbers In Nigeria







Gwamnan jihar Neja ya karyata jita-jitar da ke cewa an sako ma'aikata da daliban makarantar GSSS Kagara. Ya bayyana hakan bai faruwa ba tukuna, sai dai ana kai.

Gwamnatin wata jiha a Najeriya ta garkame wata makaranta saboda tsaron kai wa dalibai da malaman makarantar hari. Ta garkame ta ba ranar dawowa karatu a cikinta

Shehu Sani ya tofa albarkacin bakinsa dangane da sace dalibai da ma'aikatan makarantar GSSS Kagara dake jihar Neja. Ya kuma shawarci gwamnan jihar ta Neja.

Hon. Solomon Dalung ya bayyana cewa, akwai rashin kwarewar jami'an tsaro wajen kara yawan sace-sacen dalibai a makarantun Najeriya. Ya kalubalanci jami'an tsaro

Shararren malamin addinin Islama ya isa jihar Neja domin tattaunawa da gwamnan jihar kan rashin tsaro. Ya kuma bayyana zai zarce jihar Kebbi don ganawa da gwamn

Wata majiya ta shaidawa manema labarai yadda aka sace dalibai da malaman makarantar GSSS dake Kagara jiya Labara. Ya bayyana an daure yaran biyu-biyu da igiya.
Robbers In Nigeria
Load more