
Rikicin Ma'aurata







Miji ya nemi kotu ta tsince igiyar aurensu saboda da ya gaji da halin matarsa na hana masa hakkinsa na auratayya bisa hujjar cewa ta dauke da cikin ruhani.

Wata bazawara mai shekara 56 wadda a yanzu ta rabu da mijinta bayan aurenta na 10, ta ce ba ta daina shirin neman aure ba har sai ta samu mijin da suka dace.

Wata kotun gargajiya da ke Ibadan ta warware auren shekaru bakwai tsakanin Abiola Giwa da mijinta Adebimbe kan dalili na gaza daukar dawainiya, a ranar Juma'a.

Wata kotun gargajiya da ke zamanta a yankin Ile-Tuntun, jihar Oyo, ta raba wani auren shekara uku saboda katsalandan din uban miji a rayuwar auren dan nasa.

An samu tsaico a yayin sauraron shari'ar da tsohuwar matar da dan Atiku Abubakar, Maryam Shariff ta shigar kotu kan neman a mallaka mata yaran da suka haifa.

Wata Uwar gida a jihar Nasarawa ta nemi kotu ta raba aurenta da mijinta bisa zargin cewa baya kallonta da gashi, ta ce ko kashi ya fita daraja a wajen mijinta.
Rikicin Ma'aurata
Load more