
Rikicin Addini







Kungiyar Miyetti Allah ta ce an hallaka mata mutane, an kashe dabbobi a Filato. Miyetti Allah ta kai kuka wajen Sojoji da ‘Yan Sanda bayan an kashe Makiyayan.

Bayan zaman da aka yi kungiyar Miyetti Allah sun yarda, za a fara yi wa Makiyaya rajista, sauran dokokin da Gwamoni su ka ba Makiyaya shi ne hana kiwon dare.

Bukola Saraki ya bai wa shugaba Buhari shawara kan rikicin makiyaya da Yarbawa. Saraki ya ba hukuma da bangaren tsaro shawara ayi wa tufakar hanci tun da wuri.

Rahotanni sun tabbatar da cewa Mathew Kukah ya samu kujera a Majalisar Fafaroma. A ‘yan kwanakin nan an yi ta sukar Matthew Hassan Kukah saboda taba Buhari.

An ba Fulani Makiyaya umarni su bar jejin Ondo a Kudancin Najeriya nan da mako mai zuwa. Duk mai bukatar yin kiwo, sai ya yi rajista da hukuma kafin ya yi kiwo.

Za ku ji Muslim Solidarity Forum ta caccaki Mathew Hassan Kukah bayan jawabin Mathew Hassan Kukah na Kirismeti ya bar baya da kura, Musulami sun masa raddi.
Rikicin Addini
Load more