
PDP Crisis Latest News







Wasu mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun yi kira ga Shugaban jam’iyyar na kasa, Prince Uche Secondus da ya yi murabus daga matsayinsa. An tattaro cewa sun yi wannan kiran ne kan zargin saba kundin tsari.

The national chairman of the Peoples Democratic Party, Prince Uche Secondus is under intense pressure to vacate office over alleged constitutional breaches, misappropriation of funds and failure to lead the party to victory.

Mr. David Ude, a political activist and strong member of the People's Democratic Party (PDP) in Edo state, writes on the internal wranglings within the PDP in the state, and proffers solutions.

Akwai yuwuwar tsohon sakataren gwamnatin jihar Edo, Fasto Osagie Ize-Iyamu zai koma jam'iyyar APC daga jam'iyyar PDP. Ize-Iyamu, dan takarar kujerar jihar gwamnan Edo ne a zaben 2015 karkasshin jam'iyyar PDP. Ya tabbatar da hakan

Rikicin cikin gida ya kunno kai a Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Edo, yayinda wata fegi na jam’iyyar ta sanar da dakata da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar a fadin yankuna uku da ke jihar.

The massive suspension of some chieftains of the Integrity Group faction of the Peoples Democratic Party (PDP) in Edo state such as Chief Raymond Dokpesi and Chief Mike Oghiadohme has triggered chaos in the political circle.
PDP Crisis Latest News
Load more