
Patience Jonathan







Shugaba Muhammadu Buhari ya na ganawa da tsohuwar Ministar kudi, Ngozi Okonjo-Iweala yanzu haka. Iweala ta sa labule da Shugaban kasar ne a kan takarar WTO.

A jiya ne Ngozi Okonjo-Iweala ta kai matakin karshe a zaben WTO. Ngozi Okonjo-Iweala za ta gwabza da Ministar kasar Koriya, Yoo Myung Hee nan da wasu kwanaki.

A game da takarar shugabancin WTO, kungiyar EU ta na tare da Dr. Ngozi Okonjo-Iweala kamar yadda rahotanni su ka nuna. Okonjo-Iweala ta fito ne daga Najeriya.

Muhammadu Buhari, shugaban Najeriya da Goodluck Jonathan su na kokarin ganin an samu zaman lafiya a Mali. A jiya ne Tsohon Shugaba Jonathan ya sake zuwa Villa.

President Muhammadu Buhari said the heads of state and government of the Economic Community of West African States (ECOWAS) would meet soon over Mali crisis.

‘Yan Arewa za su yi Goodluck Jonathan idan shugaba Muhammadu Buhari ya gama mulki 2023. An fara sabon lissafin Jonathan ya sake dawowa kan mulki a Najeriya.
Patience Jonathan
Load more