Latest news

N-Power Latest News

N-Power na gargadi ga al'umma akan 'yan damfara
N-Power na gargadi ga al'umma akan 'yan damfara

Shirin N-Power na gwamnatin tarayya ya gargadi daukacin al'ummar Najeriya cewa ba su fara daukar sababbin ma'aikata ba a yanzu. An bayyana hakan ne, bayan samun wasu labarai na bogi da ke yawo a kafar sada zumunta na zamani...

Mailfire view pixel