
Nigerian Soldiers News







Sources in the area say the troops successfully and safely detonated series of IEDs laced along the routes and finally dominated the local government area.

Ashe sojojin sama na NAF201 da suka yi hatsari a jirgin sama, har mutane 7 da matukan jirgi da suka mutu a Abuja, suna neman wadanda aka sace a garin Kagara ne.

A funny video of a Nigerian soldier and a policeman engaged in a gun coupling competition has gone viral on Facebook as Nigerians posted hilarious comments.

Wani sojan sama na Najeriya ya rasu sakamakon artabu da 'yan bindiga a jihar Kaduna. Tsohon sanatan jihar Kaduna, Shehu Sani, ya bayyana hakan a Twitter a jiya.

Dakarun sojin Najeriya sun halaka gagararrun kwamandoji biyu na Boko Haram, Abul-Bas da Ibn Habib a Banki, kusa da Pulk a ajihar Borno kamar yadda PM News tace.

Fitaccen malamin addainin Silama a arewacin Najeriya ya zargi rundunar sojin Najeriya da amfana da rashin tsaron da kasar nan ke ciki wanda hakan yasa basu son.
Nigerian Soldiers News
Load more