
Nigeria Budget 2017







Mun kawo jerin wasu sauyi da aka samu tsakanin kasafin kudin da shugaban kasar ya gabatarwa majalisa a watannin baya, da kuma kundin kasafin da ya sa wa hannu a jiya.

An jima kadan ake sa ran cewa Mai girma Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, zai rattaba hannunsa a kan kasafin kudin shekarar badi. Buhari zai kafa tarihi a Najeriya da wannan kasafi.

Majalisa ta na daf da mikawa Shugaban kasa kundin kasafin badi. Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa kwamitin kasafin kudi ya gama aikinsa dazu nan.

Har yanzu babu wanda ya san yadda ‘Yan Majalisar Najeriya za su kashe Biliyoyinsu na kasafin kudin 2020. Majalisa ta ki bayyana abin da za ta yi da Biliyan 125 da aka ware mata.

Yayin da majalisa ta dawo aiki, kudirin kara VAT zuwa 7.5% ya tsallake mataki na biyu. Kudirin kara VAT din ya samu shiga a Majalisar Dattawa ne duk da koken wasu Sanatocin adawa.

‘Yan Majalisa sun fara yin Allah-wadai da aikin Hukumomin Gwamnati. Majalisar Tarayya su na kukan lokaci ya fara kurewa ne wajen kare kasafin kudin 2020.
Nigeria Budget 2017
Load more