Neman Lafiya

Lafiya jari: Amfanin citta 5 a jikin dan Adam
Lafiya jari: Amfanin citta 5 a jikin dan Adam

Citta na daya daga cikin kayan kamshi masu dauke da sinadarai da ke amfanar da jikin bil adama. Bayan ga karin lafiya citta na da dandano mai kamshi da ke karawa abinci, shayi ko abin sha armashi. Sinadari mafi muhimmanci a cikin

Mailfire view pixel