
Nadin Sarauta







Sarkin Kano Aminu Ado-Bayero ya ziyarci Mai martaba Alaafin, ya ce akwai bukatar ya samu albarkar Sarkin. Aminu Bayero ya tado alakar Ado Bayero da kasar Oyo.

Jihar Kano na ɗaya daga cikin jihohin da suka rabauta da tallafin Korona, sai dai akwai masu hana ruwa gudu da suka sauya akalar kayayyakin tallafin zuwa gidaj

Kukan Sarkin na Zazzau ya zo ne a daidai lokacin da ya ke fadin; "ina godiya ga Allah da gwamnatin jihar Kaduna a kan wannan nadi da aka yi min a matsayin Sarki

Iyan Zazzau ya na kalubalantar nadin da za ayi Amb. Ahmad Bamalli. Bashir Aminu ya roki kotu ta dakatar da biki nadi da kuma mika sandar girma, yau za a zauna.

Shugaba Muhammadu Buhari ya zauna da Sarkin Musulmi, Ooni da sauran Sarakuna a Aso Villa. Sarakunan Kano, Nufe da yankin Twon-Brass duk sun samu halartar zaman.

Mai magana da yawun ƙungiyar CNG, Abdul'azeez Suleiman, ne ya faɗi hakan yayin taro da manema labarai, inda ya bayyana cewa an bauɗe hanya gava ɗaya daga inda
Nadin Sarauta
Load more